Yadda zakuyi Night browsing a layin GLO

Yadda zakuyi Night browsing a layin GLO
Friday, May 1, 2020
Kamfanin Glo sun fidda tsarin yin subscription na Night browsing nasu kashi biyu ne,
Kowanni tsari da adadin datansa da kuma farashinsa amma kuma dukkansu suna amfani ne daga karfe 12 na dare zuwa karfe 5 na asuba

1.Tsari na farko

A wannan tsari zaku yi subscription din daga karfe 12 na dare zuwa 5 na dare kuma subscription zai kare a wanna arana koda kuwa baku gama cinye datan ba sai dai ku sake subscribe washe gari

Yadda zaku shiga tsarin
Akwai na ₦25 akan 250MB akwai kuma na ₦50 akan 500MB
Ku danna *777# domin yin subscription din

2.Tsari na biyu 2

Kaman dai tsari na farko shima wannan tsarin datar na amfani ne daga 12 na dare zuwa 5 na asuba sai dai kuma datar nada tsayi ba kamar tsari na farko ba

Izan kuka yi subscription a wannan tsari koda a ce ba ku gama amfani da datar ba 5 na asuba yayi to datar ku na nan batayi expire ba sai dai bazatayi amfani da rana ba amma da zarar dare yayi 12 zata dawo amfani, 

Atakaice dai datar na yin kwanaki biyar kafin ta yi expire, sannan wannan tsari 1GB data ake siya akan ₦100 babu na kasa da haka 

Ku danna *127*60# don yin subscription din koniuma ku sending message da 60 zuwa 127

YADDA ZAKU DUBA DATAR
Kamfanin Glo sun samar da hanya mai sauki da za'ana duba datar su ta night browsing

Akwai hanyoyi guda uku da ake duba datan da su sune kamar haka:
  1. Ku danna *127*0#
  2. Ku tura sako da INFO zuwa 127
  3. ku danna *777# ku zabi 3G ko 4G data plan sai ku zabi 4 Manage data sannan ku zabi 4 check balance

YADDA ZAKU DAƘILE TSARIN

A iya sanin ku dai kunsan ba aka tsayarda subscription na night browsing hakanan susb din baya Auto renew so muddin kayi subs din babu hanyar dakatar da shi dole sai dai ka barshi a wayarka ko kai amfani da shi ko kuma ka zura mai ido ya kare da kansa

0 Response to "Yadda zakuyi Night browsing a layin GLO"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel